A watan Nuwamban da ya gabata, kotun ta ba da umarnin wucin gadin da ke hana CBN da AGF ci gaba da rike kudaden kananan ...
Family Alƙaluman da hukumar zaben Najeriya INEC ta tattara sun nuna cewa Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP ya kama hanyar samun nasarar zama gwamnan Kano. Ƙaramar hukuma ta ƙarshe da aka ...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya kuma miƙa sakon taya murna ga gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP kan nasarar da ya samu a kotun ƙolin. ''Wannan hukunci ya ba ni damar ...
Shirin na wannan lokacin ya tattauna da Barrister Muhuyi Magaji Rimin Gado, shugaban hukumar yaki da cin hanci ta jihar Kano da Comrade Jamilu Aliyu Charanchi, jagoran gamayyar kungiyoyin CNG a ...